Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Academic Forum Kungiyar Ilimi ta Harkar Musulunci karkashin jagorancin Sheikh Ibraheem Zakzaky a Kano ta shirya wani gagarumin gangami, inda ta bukaci a gaggauta ceto dalibai mata da 'yan ta'adda suka sace, tare da yin kira ga gwamnati da ta kare makarantu daga barazanar tsaro da ke ci gaba da wanzuwa.
Your Comment